Makarantar Ilimi ta Jami'ar Pennsylvania | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | educational institution (en) |
Ƙasa | Tarayyar Amurka |
Aiki | |
Bangare na | University of Pennsylvania (en) |
Mamallaki | University of Pennsylvania (en) |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1914 |
Wanda ya samar | |
Jami'ar Pennsylvania Graduate School of Education; wanda akafi sani da Penn GSE, babbar makarantar bincike ce ta Ivy League a Amurka. An kafa shi a matsayin sashe a 1893 da makaranta a Jami'ar Pennsylvania a 1915, Penn GSE a tarihi yana da ƙarfin bincike acikin koyarwa da koyo, yanayin al'adu na ilimi, ilimin harshe, hanyoyin bincike, ƙididdiga, da kuma tambayar mai aiki. Pam Grossman shine shugaban Penn GSE na yanzu; ta gaji Andrew C. Porter a shekarar 2015.